Labari cikin hotuna: Maniyyatan Da Za Su Je Hajji A Jirgin Farko Sun Yi Hatsari

WhatsApp Image 2023 05 24 at 14.25.33 1
WhatsApp Image 2023 05 24 at 14.25.33 1

Maniyyatan aikin Hajjin bana daga Jihar Nasarawa da ke shirin tafiya a jirgin farko sun yi hatsari.

Rahotanni sun nuna mutum hudu sun samu rauni bayan motar maniyyatan ta yi adungure da su ne a ranar Laraba a kan hanyarsu ta zuwa Abuja inda za su hau farko a ranar Alhamis.

Hatsarin da ya ritsa da bas mai daukar mutum 18 da suke ciki ne a yankin Kara da ke Karamar Hukumar Keffi a Jihar Nasarawa.

(Aminya)

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here