Kuskuren da dan wasan Super Eagles ya jawo aka soke kwallo ta biyu da Najeriya ta zura

images (3)

Kuskuren da dan wasan tawagar Super Eagles Alhassan Yusuf, ya yi shi ne ya janyo a ka bai wa Afrika ta Kudu bugun fanariti har aka ci Najeriya bayan an soke kwallo ta biyu da Osimhen ya zura a raga.

Me zaku ce game da wannan?

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here