Kotun sauraron kararrakin zabe ta kwace nasarar NNPP ta baiwa APC a kujerar dan majalisar tarayya na Tarauni

BREAKING 750x430
BREAKING 750x430

Kotun sauraron kararrakin zabe ta kwace nasarar NNPP ta baiwa APC a kujerar dan majalisar tarayya na Tarauni

Kotun tace dan majalisar mai wakiltar Tarauni Mukhtar Umar Yarima bai cika ka’ida ba, Inda kotun ta ayyana Hafizu Kawu a matsayin wanda yayi nasara a zaben na 2023 a karamar hukumar Tarauni.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here