Kotu ta sa ranar 17 ga watan Agusta don fara shari’ar Wike da Atiku

Atiku sad 1
Atiku sad 1

Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta sa ranar 17 ga watan Agusta don fara sauraron karar da Wike ya kai Atiku Abubakar.

An shigar da karar mai lamba (FHC/ABJ/CS/782/2022) a ranar 6 ga watan Yuli.

A safiyar yau Juma’a dai gwamna Wike ya ce shi bada yawun sa aka shigar da karar ba, kuma bai ma san wadan da suka shigar da karar ba.

 

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here