Jam’iyyar Labour ta kori kakakin ta na ƙasa

FB IMG 16706048671105895
FB IMG 16706048671105895

Jam’iyyar Labour ta sakataren yada labaranta na kasa na riƙon ƙwarya, Abayomi Arabambi, watanni biyu kacal kafin babban zaben 2023.

Kwamitin ayyuka na jam’iyyar na kasa wanda ya dauki matakin a yau Juma’a, ya kuma rusa shugabannin jam’iyyar, reshen jihar Ogun.

An tattaro cewa shuwagabannin jam’iyyar LP na Ogun na da hannu a zarge-zargen yi wa jam’iyyar zagon-ƙasa.

Ƙarin bayani na nan tafe …

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here