Alamu na nuni da cewa Bola Tinubu ne zai lashe zaɓen fitar da gwani na shugaban ƙasa a APC

125321396 mediaitem125321393.jpg 1
125321396 mediaitem125321393.jpg 1

Bisa alƙaluma da aka sanar a bainar jama’a, ministan sufuri Rotimi Amaechi ya samu ƙuri’a 316, yayin da Yemi Osinbajo ya samu ƙuri’a 235.

BBC ta rawaitu cewa Shugaban majalisar dattijan ƙasar Sanata Ahmad Lawan ya samu ƙuri’a 152.

 

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya samu ƙuri’a 47, shi kuwa tsohon gwamnan jihar Imo Sanata Rochas Okorocha bai samu ƙuri’a ko ɗaya ba.

Shi kuwa gwamnan jihar Cross River Ben Ayade ya samu ƙuri’a 37.

 

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here