Jami’ar BUK ta yi rashin gangaran kuma farfesa

Janaka
Janaka

Gangaran kuma  farfesa a  jami’ar buk, Emmanuel Ajai Olofi ya rasu a yau Talata, yana dan shekara 80 a duniya.

Kafin ya bar aiki, ya koyar a sashin koyar da ilimin geography na jami’ar ta buk.

An haifeshi a jihar Ekiti, a shekarar 1941.

Ya yi aiki a Jami’ar BUK daga shekarar 1974 zuwa 2018.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here