INEC Ta Ba Da Umarnin Sake Zabe A Tudun Wada

BREAKING
BREAKING

Hukumar Zabe ta Kasa ta soke zabe a rumfunan zabe 13 a Karamar Hukumar Tudun Wada ta Jihar Kano.

Hukumar ta kuma ba da umarnin a sake zaben da aka gudanar a akwatunan kamar yadda ta sanar a ranar Alhamis.

Baturen zaben kujerar dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Doguwa da Tudunwada, Farfesa Ibrahim Adamu Yakasai, ya sanar cewa babu wanda ya lashe zaben.

(Aminiya)

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here