Hukumar INEC Ta Dage Zaben Gwamnoni da Yan Majalisun Jihohi 

BREAKING
BREAKING

Abuja – Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta kammala duk wasu shirye-shirye na ɗaga zaben gwamnoni da mambobin majalisar dokokin jihohi wanda za’a gudanar ranar 11 ga watan Maris.

A halin yanzun INEC ta ƙara mako ɗaya, zaben ya koma ranar 18 ga watan Maris, 20223, wata sahihiyar majiya a hukumar ta faɗa wa Daily Trust.

Ƙarin bayani na nan tafe…

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here