HOTUNA: Mataimakin Shugaban kasa ya sauka a Kano don halartar taron tunawa da Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto

FA62BC8E 9E92 4F78 9251 6EE902BCB9C6
FA62BC8E 9E92 4F78 9251 6EE902BCB9C6

A safiyar yau Talata Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osibanjo ya iso jihar Kano domin halartar taron tunawa  marigayi Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sakoto.

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje shine ya jagoranci tawagar gwamnatin jihar zuwa filin jirgin sama na Malam Aminu Kano don taro Mataimakin Shugaban kasa da tawagar sa.

Taron wanda aka saba gudanarwa duk shekara  zai gudana ne a dakin taro na Coronation Hall dake fadar gwamnatin jihar Kano.



Hotuna daga Abubakar Aminu Ibrahim, Babban mataimaki na musamman ga gwamnan jihar Kano kan kafafafen yada labarai na zamani

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here