Da yuwuwar Tinubu ya dau mataimaki daga Arewancin Najeriya

FB IMG 16545966942669521
FB IMG 16545966942669521

Hakan na zuwa ne bayan ganawa da Tinubu yai da gwamnonin Arewacin Najeriya na jam’iyyar APC a jiya Alhamis.

Ganawar na zuwa ne a daidai lokacin da dan takarar ke ta kokarin daukar wanda zai dafa masa a takarar da zai’yi a zaben 2023 mai zuwa.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here