Buhari ya kaddamar da shirin tattalin arziki na fasahar intanet a Najeriya

FB IMG 16548778413984943
FB IMG 16548778413984943

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya kaddamar da shirin tattalin arziki na fasahar intanet a Najeriya.

Shugaban ya kaddamar da wannan shirin ne karkashin ministan sadarwar da tattalin arziki ta fasaha, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, wanda shi zai jagoranci shirin.

Shirin ya kunshi wani kwamitin mambobi da Buhari ya kaddamar da za su ke wannan aiki, wajen bunkasa tattalin arzikin kasa ta wannan fanin.

Shugaba Buhari ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da bada ƙaimi a fanin fasahar intanet domin samun ribar fasahar zamani domin cigaban tattalin arzikin Najeriya.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here