Da Duminsa: INEC ta Bayyana Adeleke na Jam’iyyar PDP a Matsayin Wanda ya Lashe Zaben Gwamnan jihar Osun

Ademola Adeleke new 750x430 1
Ademola Adeleke new 750x430 1

Hukumar zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Osun da aka gudanar ranar Asabar.

Jami’in kula da zaben jihar, Farfesa Oluwatoyin Ogundipe ne ya sanar da sakamakon zaben a Osogbo babban birnin jihar a ranar Lahadi.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa Farfesa Ogundipe, wanda shi ne shugaban jami’ar Legas ya ce Adeleke ya samu kuri’u dubu 403, da 371 daga jimillar kuri’u da aka kada yayin da Oyetola ya samu kuri’u dubu 375 da 027.

Muna tafe da karin bayani a nan gaba…..…

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here