Hotunan yadda Kwamishinan Muhalli na jihar Kano Dr. Kabiru Ibrahim Getso ya jagoranci rushe wasu gine-gine da aka yi a kan magudanar ruwa a kasuwar Kantin Kwari.
Wannan na zuwane bayan gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamiti da zai tunkari matsalar ambaliyar ruwa da aka fara fuskanta a kwaryar birnin Kano.
A cikin inda ambaliyar ta shafa harda kasuwar saida kayan sawa ta Kwari.
📷 Kano State Ministry of Environment.