Dan takarar gwamnan jihar Osun, na jam’iyyar PDP, Ademola Adeleke, ya lashe zabe a kananan hukumomi 17 cikin 30 na jihar inda dan takarar jam’iyyar APC kuma gwamna mai ci, Gboyega Oyetola ya lashe kananan hukumomi 13.
Ko da yake har yanzu Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ba ta bayyana wanda ya lashe zaben da aka yi ranar Asabar a hukumance ba.
1 * KARAMAR HUKUMAR BOLUWADURO
Baturen zabe, Dr. Kehinde Bolarinwa
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 24 da 329
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 12 da 7
APC ta samu kuri’u dubu 5 da 649
PDP ta lashe zaben da kuri’u dubu 5 da 860.
2** KARAMAR HUKUMAR ILESA- GABAS
Baturen zabe: Farfesa Adepoju Tejumaye
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 73 da 440
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 27 da 179
APC ta lashe zaben da kuri’u dubu 13 da 452
PDP ta samu kuri’u dubu 10 da 969
3*** KARAMAR HUKUMAR ILA
Baturen zabe: Dr. Aderonke Lawal Are
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 46 da 623
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 24 da 947
APC ta samu kuri’u dubu 11 da 163
PDP ta lashe da kuri’u dubu 13 da 36.
4**ATAKUMOSA-YAMMA
Baturen zabe: Dr Adeola Oloyede
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 36 da 470
Masu jefa kuri’a da aka tantance: 15 da 171
APC ta samu kuri’u dubu 6 da 601
PDP ta lashe da kuri’u dubu 7 da 750.
5** KARAMAR HUKUMAR IFELODUN
Baturen zabe: Farfesa Akinyemi Akinloye
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 80 da 21
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 34 da 860
APC ta samu kuri’u dubu 16 da 68
PDP ta yi nasara da kuri’u dubu 17 da 107.
6 *** ILESA-YAMMA
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 71 da 1
Masu jefa kuri’a da aka tantance: 26364
APC ta samu kuri’u dubu 10 da 777
PDP ta lashe da kuri’u dubu 13 da 769.
7*** KARAMAR HUKUMAR AYEDIRE
Baturen zabe: Farfesa Ifeh Iphomohosa
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 37 da 92
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 17 da 284
ACCORD ta samu kuri’u dubu 1 da 510
APC ta ci da kuri’u dubu 7 da 868.
PDP ta samu kuri’u dubu 7 da 402
8*** KARAMAR HUKUMAR ODO-OTIN
Baturen zabe: Farfesa Awotinfa Joseph
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 66 da 866
Masu jefa kuri’a da aka tantance dubu 28 da 864
APC – 13482
PDP – ta yi nasara da kuri’u dubu 14 da 3.
9**** KARAMAR HUKUMAR BORIPE
Baturen zabe: Dr Mogbademu Adesanmi
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 69 da 538
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 30 da 563
APC ta yi nasara da kuri’u dubu 21 da 205.
PDP ta samu kuri’u dubu 7 da 595.
10****OBOKUN LOCAL GOVERNMENT
Baturen zabe: Dr Adewole Rufa’i
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 53267
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 24447
APC ta samu kuri’u dubu 9 da 727
PDP ta nasara da kuri’u dubu 13 da 575
11 *** KARAMAR HUKUMAR OROLU
Baturen zabe: Farfesa Elijah Oyeyemi
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 39 da 653
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 21 da 182
APC ta samu kuri’u dubu 9928
PDP ta yi nasara da kuri’u dubu 10 da 282
12 *** KARAMAR HUKUMAR OLORUNDA
Baturen zabe: Dr James Akanmu
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 104 da 700
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 42 da 9
APC ta samu kuri’u dubu 18 da 709
PDP ta yi nasara da kuri’u dubu 21 da 350
13**** KARAMAR HUKUMAR OSOGBO
Baturen Zabe: Farfesa Musa Obalola
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 142 da 459
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 56 da 020
APC ta samu kuri’u dubu 22 da 952
PDP ta yi nasara da kuri’u dubu 30 da 401
14*** KARAMAR HUKUMAR IFE-AREWA
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 58 da 672
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 21 da 774
APC ta samu kuri’u dubu 9 da 964
PDP ta yi nasara da kuri’u dubu 10 da 359
15**** KARAMAR HUKUMAR IFEDAYO
Batureb zabe: Dr Aderonke Samuel
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 19 da 598
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 10 da 300
APC ta yi nasara da kuri’u dubu 5 da 016
PDP ta samu kuri’u dubu 4730
16** IFE-CENTRAL
Baturen Zabe: Farfesa J. Adewara
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 113 da 232
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 33413
APC ta yi nasara da kuri’u dubu 17 da 880.
PDP ta samu kuri’u dubu 13 da 532
17** KARAMAR HUKUMAR IREPODUN
Baturen Zabe: Farfesa Omobolanle Ademiluwa
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu 57 da 712
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 29 da 913
APC ta samu kuri’u dubu 12 da 122
LP ta samu kuri’u dubu 1 da 886
PDP ta yi nasara da kuri’u dubu 14 da 369.
18*** KARAMAR HUKUMAR ORIADE
Baturen zabe; Farfesa Sunday Adebisi
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista dubu: 69 da 651
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 31 da 798
APC ta samu kuri’u dubu 14 da 189
LP ta samu kuri’u 24
PDP ta lashe da kuri’u dubu 15947.
19*** KARAMAR HUKUMAR AYEDAADE
Baturen Zabe: Farfesa Johnson Agunsoye
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 67 da 651
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 29 da 696
APC ta lashe da kuri’u dubu 14 da 527
LP ta samu kuri’u 20
PDP ta samu kuri’u dubu 13 da 380
20*** KARAMAR HUKUMAR OLA-OLUWA
Batureb zabe: Farfesa Sunday Philo
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 37 da 149
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 17, da 214
APC ta yi nasara da dubu 9 da 123.
LP – 12
PDP – dubu 7 da 205
21**** KARAMAR HUKUMAR IWO
Baturen Zabe: Farfesa Khalid Adekoya
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 90 da 051
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 36 da 591
APC ta ci zaben da kuri’u dubu 17 da 421.
LP-32
PDP – 16 da 914
22****EDE SOUTH
Baturen Zabe: Dr. Olayinka Agunloye
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 54 da 872
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 26 da 306
APC – 5704
LP – 16
PDP ta yi nasara da kuri’u dubu 19 da 438.
23**** KARAMAR HUKUMAR ISOKAN
Baturen Zabe: Dr. Bamidele Samuel
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 53 da 288
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 23 da 051
APC ta ci da kuri;u dubu 10 da 833.
LP-17
PDP – 10 da 777
24**”IREWOLE
Baturen Zabe: Farfesa Lukman Adams
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 74 da 268
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 34 da 430
APC ta ci zaben da kuri’u dubu 18 da 198.
LP-17
PDP – 14216
25**** KARAMAR HUKUMAR EJIGBO
Baturen Zabe: Dr. Caleb Olarewaju
Masu jefa kuri’a – Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 73 da 750
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 34 da 387
APC – 14 da 355
LP – 30
PDP ta yi nasara da kuri’u dubu 18 da 065.
26*** KARAMAR HUKUMAR EGBEDORE
Baturen Zabe: Dr. Babatunde Sawyer
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 53 da 150
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 24 da 283
APC – 9 da 228
LP-41
PDP ta yi nasara da kuri’u dubu 13 da 230.
27*** KARAMAR HUKUMAR EDE TA AREWA
Baturen zabe: Farfesa Abayomi Okanlawon
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 71 da 748
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 34 da 735
APC – 9 da 603
LP – 15
PDP ta yi nasara da kuri’u dubu 23 da 931.
28***ATAKUMOSA- GABAS
Baturen Zabe: Farfesa Olujinmi Akinleye
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 41 da 027
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 15 da 497
APC ta ci da kuri’u dubu 7 da 449.
LP – 23
PDP – 6 da 992
29*** KARAMAR HUKUMAR IFE-SOUTH
Baturen Zabe: Farfesa Oluwafemi Olaoluwa
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 56 da 706
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 22 da 927
APC ta lashe zaben da kuri’u dubu 12 da 481.
LP – 28
PDP – 9 da 116
30*** KARAMAR HUKUMAR IFE- GABAS
Baturen Zabe: Farfesa Muhammed Amuda
Masu jefa kuri’ar da aka yiwa rijista: dubu 114 da 403
Masu jefa kuri’a da aka tantance: dubu 41 da 006
APC ta yi nasara bayan da ta samu kuri’u dubu 19 da 353. APC.
LP-65
PDP – 18 da 071













































