Dan Najeriy mai suna Abdulrahaman Gona ya mutu a kasar Saudiya bayan kammala aikin Hajjin bana.
A baya da Solacebase ta rawaitu mutuwar wani dan Najeriya a kasar ta Saudiya, kwana daya bayan Arafat, wanda dan asalin jihar Kaduna na ne.
Hukumar kula da aikin Hajji ce ta jihar Gombe ta sanar da mutuwar Dakta Abdulrahaman Gona, a kasa mai tsarki ranar Alhamis, wanda malamin jami’a ne a Gombe