Home Tags Gombe

Tag: Gombe

Tinubu, Inuwa da Gwamna sun yi ganawar sirri kan makomar Gombe

0
Shugaba Bola Ahmed Tinubu a ranar Asabar ya yi ganawar sirri da Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya da dan takarar gwamnan Jam’iyyar APC...

NDLEA ta kama mata 4 da ake zargi da safar miyagun...

0
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), ta kama mata 4 da ake zargi da safar miyagun kwayoyi a Jihohin Edo,...

0
Tsohon Ministan Sadarwa, Isa Ali Ibrahim Pantami, ya shiga jam’iyyar PDP a hukumance, sannan ya samu tikitin takarar gwamnan jam’iyyar a zaben 2027 a...

Kungiyar Pantamiyya ta bayyana goyon baya ga Gwamna, ta yi kira...

0
Kungiyar Pantamiyya ta bayyana goyon bayanta ga burin takarar gwamna na dan takarar jam'iyyar APC a Jihar Gombe, Dakta Jamil Isyaku Gwamna, gabanin babban...

2027: Gwamna ya karbi tikitin gwamna na APC, ya yi alkawarin...

0
Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a Jihar Gombe, Jamil I. Gwamna, ya yi alkawarin samar da jagoranci mai adalci da zai hada kowa,...

Pantami ya janye daga zaben fidda gwanin gwamna a APC

0
Dan takarar gwamna a jam’iyyar APC a Jihar Gombe, Isa Ali Ibrahim Pantami, ya janye daga shiga zaben fidda gwanin gwamna a jam’iyyar da...

Gwamna Yahaya ya samu tikitin Sanatan Gombe ta Arewa

0
Gwamnan Jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya samu tikitin tsayawa takara a jam’iyyar APC na Sanatan yankin Arewacin Gombe a zaben a 2027.Jam’iyyar APC ta...

Goje da Pantami sun yi watsi da tsarin dan takarar maslaha...

0
Sanata Muhammad Danjuma Goje, mai wakiltar Gombe ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ya ki amincewa da tsarin dan takarar maslaha da reshen jam’iyyar APC...

APC ta amince da Jamilu Gwamna a matsayin dan takarar gwamnan...

0
Jam’iyyar APC ta Jihar Gombe ta amince da Jamilu Ishiyaku Gwamna a matsayin dan takarar gwamna ta hanyar yarjejeniya a zaben shekarar 2027.An sanar...

Kirsimeti: Akalla mutum 22 sun jikata biyo bayan hadarin mota a...

0
 Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Gombe, ASP Buhari Abdullahi, ya tabbatar da cewa mutane 22 sun jikkata bayan wata mota ta kutsa cikin jerin...

Hajjin bana: An kara samun rasuwar dan Najeriya a Saudiya

0
Dan Najeriy mai suna Abdulrahaman Gona ya mutu a kasar Saudiya bayan kammala aikin Hajjin bana.A baya da Solacebase ta rawaitu mutuwar wani dan...
- Advertisement -