Tag: Saudi Arabia
Labarai cikin hotuna: Saudiyya ta bayar da umarnin cire shingayen da...
Sheikh Abdul Rahaman Al-Sudais, ya bayar da umarnin cire shingayen da ke kewayen dakin Ka'aba tare da maido da hanyoyin shigar mahajjata.
Hajjin bana: An kara samun rasuwar dan Najeriya a Saudiya
Dan Najeriy mai suna Abdulrahaman Gona ya mutu a kasar Saudiya bayan kammala aikin Hajjin bana.
A baya da Solacebase ta rawaitu mutuwar wani dan...
Hajjin bana: Za’a fara dawo da alhazan Najeriya gida
Za’a fara dawo da Alhazan Najeriya gida ranar juma’a, bayan kammala aikin Hajjin bana.
Shugaban hukumar alhazai ta kasa NAHCON, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan, ne...