A cewar daya daga cikin masu kula da makabarar, ya ce a duk shekara suna fama da matsalar ambaliyar ruwa sakamakon rashin magudanan ruwa a makabartar wanda ya sanya sai dai su fasa katangar da aka kewaye makabartar don samar wa ruwan hanya.