Buhari ya turawa majalisa sunan sabon minista

0A8ED9D6 8129 49AE 9478 8D24CFA6D2D9
0A8ED9D6 8129 49AE 9478 8D24CFA6D2D9

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya turawa majalisar dattawa sunan Muazu Jaji Sambo daga jihar Taraba domin a shahale masa ya nada shi minista.

Shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan ne ya bayyana haka a zaman majalisar na yau talata.

Muazu Jaji Sambo shine zai maye gurbin tsohon ministan Wuta Saleh a matsayin wakilin jihar Taraba a majalisar Zartaswa ta kasa.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here