Gangaran kuma farfesa a jami’ar buk, Emmanuel Ajai Olofi ya rasu a yau Talata, yana dan shekara 80 a duniya.
Kafin ya bar aiki, ya koyar a sashin koyar da ilimin geography na jami’ar ta buk.
An haifeshi a jihar Ekiti, a shekarar 1941.
Ya yi aiki a Jami’ar BUK daga shekarar 1974 zuwa 2018.










































