Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya yi wa majalisar zartaswae sa garambawul.
SolaceBase ta ruwaito cewa mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature Dawakin-Tofa ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis, a shafin sa na Facebook.
Cikakkun bayanai nanan tafe bada jimawa ba….










































