‘yan sanda sun karyata rahotan kai hari a yakin da sabowar rijiyar mai ta farko a arewacin Najeriya take

police 1 750x430 1
police 1 750x430 1

‘Yan sandan jihar Bauchi a ranar Litinin sun karyata rahotan dake cewa an kashe mutum goma a karamar hukumar Alkaleri, yakin da sabowar rijiyar mai ta farko a arewacin Najeriya take.

Maimagana da yawun yan sandan jihar, SP Ahmad Wakil, ya bayyana cewa rahoton ba gaskiya ne ba.

 “Yazama dule mu fade tarin nasarar da muka samu wajan yake tare da magance matsalar tsaro a yankin Alkaleri “

“Tun daga lokacin da aka kaddamar da aikin hako mai a Kolmani, muka kai kwararon jami’ai damun bawa yakin kariya.” Inji Wakili.

Hukumar ta yan sanda ta kuma jaa hamkalin kafafen yada labarai da su dinga tabbatar da ingancin labarai kafen fara yada shi.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here