Wani mutum ya mutu a Kano sakamakon kamawar wata Trailer da wuta

IMG 20240109 WA0001 750x430
IMG 20240109 WA0001 750x430

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani mutum mai suna Aminu Sulaiman mai shekaru 36 sakamakon kamawar wata tirela da wuta a hanyar Kwotago dake karamar hukumar Kumbotso.

Karanta wannanGwamnatin tarayya ta amince da nadin sabon shugaban hukumar kashe gobara ta tarayya

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na hukumar, Saminu Abdullahi ya fitar ranar Litinin a Kano.

Abdullahi ya ce lamarin ya faru ne da safiyar Litinin.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here