UNILAG Ta Rage Kudin Makaranta, Bayan Taron Da Kungiyar Dalibai Ta Kasa Tayi Da Shugaban Jami’ar 

unilag
unilag

Hukumar gudanarwar jami’ar Legas (UNILAG) ta sanar da rage kudin makaranta bayan ganawa da wakilan kungiyar dalibai ta kasa (NANS) a ranar Alhamis.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a safiyar Juma’a.

Sanarwar ta bayyana cewa jami’ar ta gudanar da taro da shuwagabannin NANS da sauran malaman jami’ar a yammacin ranar Alhamis.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here