Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya rasu a yau Lahadi
Tsohon hadimin sa, Bashir Ahmad, ne ya sanar da rasuwar ta sa a shafinsa na X.
Ya rubuta cewa: “Iyalan tsohon shugaban kasa sun sanar da rasuwar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, GCFR, da rana a wani asibiti da ke birnin London.”











































