Tag: Nigeria
Ƙungiyar Tuntuɓa ta Arewa ACF ta yabawa Tinubu kan kwamitocin raya...
Kungiyar tuntuba ta Arewa (ACF) ta yabawa shugaban kasa Bola Tinubu bisa kafa kwamitocin raya yankin arewa maso yamma da arewa ta tsakiya.
Shugaban kungiyar...
Kasar Canada ta raina Najeriya ta hanyar hana biza ga shugaban...
Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya yi kakkausar suka ga ofishin jakadancin kasar Canada kan hana shugaban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa...
MTN ya bai wa ƴan Najeriya haƙuri kan ƙarin kuɗin kira...
Kamfanin sadarwa na MTN a Najeriya ya bai wa masu amfani da layukansa haƙauri kan ƙarin kuɗin kira da na data da kamfanin ya...
Majalisar wakilai na son shugaban kwastam ya yi bayani kan ƙin...
Kwamitin majalisar wakilan Najeriya kan karɓar ƙorafe-ƙorafen jama'a ya gayyaci babban kwanturolun hukumar kwastom na ƙasa, Adewale Adeniyi domin ya yi mata bayani kan...
Dole ne Najeriya ta karfafa hukumomin yaki da cin hanci da...
Cibiyar kare hakkin dan adam da tabbatar da adalci a ayyukan gwamnati ta (CISLAC) ta yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta tabbatar da...
Najeriya ce ta 140 cikin jerin ƙasashen da aka fi tafka...
Ƙungiyar Transparency International ta ce Najeriya ta zama ƙasa ta 140 a cikin jerin ƙasashen da aka fi tafka cin hanci da rashawa a...
Dubban ‘yan Najeriya ka iya rasa zuwa aikin Hajjin 2025 yayin...
Kungiyar manyan jami’an hukumar jin dadin Alhazai ta jihohi har ma da hukumomi sun koka kan cewa dubban maniyyatan Najeriya ba za su iya...
Majalisar Dattawan Najeriya za ta binciki zarge-zargen Tchiani kan Najeriya
Majalisar dattawan Najeriya ta ba da umurnin binciken zarge zargen da shugaban mulkin sojin Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani ya yi na cewa gwamnatin Najeriya...
Babu wata madadin gwamnati da tafi ta APC – Masari
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Alhaji Aminu Bello Masari, ya ce babu wani sahihi ko madadin gwamnatin APC wajen ceto ’yan Najeriya.
Masari wanda tsohon gwamnan...
‘Yan Najeriya bakin-haure sun shiga buya a Amurka
'Yan Najeriya da ke zaune a Amurka ba da izini ba sun bayyana cewa yanzu sun takaita zirga-zirgarsu zuwa wuraren jama'a don kada a...
Uwargidan shugaban kasa ta ziyarci jaririn farko na shekarar 2024 a...
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta ziyarci jaririn farko na bana a Abuja, Boluwatife Johnson.
An haifi jaririn ne da karfe 12.03 na safiyar ranar...





















































