Tag: Matasa
Gwamna Yusuf ya nada mataimaka 4 a muhimman mukamai na bada...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da nada matasa 4 a mukamai na musamman na masu da shawara, a matsayin wani bangare...
Rahoto na Musamman: Barazanar shaye-shaye da yaki da rashin zaman lafiya...
Kaddamar da Hukumar Hadin Gwiwa don Yaki da Shaye-shaye da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Jihar Kano na iya zama daya daga cikin muhimman matakan...
Matasa su shirya wa damar da za su samu, su jagoranci...
Darakta na Ofishin Gidauniyar MacArthur a Najeriya kuma Babban Daraktan Shirin "On Nigeria", Dr. Kole Shettima ya bukaci matasan Najeriya su shirya kansu domin...
Yan sanda sun gargadi masu hawa Takalmi Taya a kan hanyoyi...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta yi gargadi kan yawaitar matasa masu wasa da takalmin taya a kan manyan hanyoyin da wuraren da ake...
Gidauniyar Dahiru ta raba kayan fara kasuwanci da kudi ga matasa...
Wata kungiya mai zaman kanta, (Dr. Dahiru Muhammad Hashim Foundation) a ranar Asabar ta tallafa wa mata da matasa 1,426 a Karamar Hukumar Dala...















































