Home Tags Malamai

Tag: malamai

Oriire: DSS ta gurfanar da kwamandojin Ansaru 2 da wasu mutum...

0
Hukumar Tsaro ta DSS ta shigar da sabbin kararrakin ta’addanci kan kwamandoji biyu na Ansaru da aka riga aka yanke musu hukunci, da sauran...

Majalisar Dattawa ta amince da ba da Naira miliyan 50 ga...

0
Majalisar Dattawa ta amince da ba da gudummawar Naira miliyan 50 ga iyalan mutum 5 da suka rasa rayukansu yayin sace dalibai da malamai...

Rahoto na musamman: Matsalar cin zarafin jima’i da taki ci taki...

0
Dambarwar da ta faru a kwanan nan da ta shafi Dr. Nasa’i Gwadabe na Jami’ar Northwest da ke Kano ta sake jawo hankalin jama’a...

An kama mutane 8 da suka yi garkuwa da daliban Oyo...

0
Shugaba Bola Tinubu ya yaba da nasarar da aka samu na ceto daliban makaranta da malamai da aka yi garkuwa da su a garin...

Yadda tsohon mataimakin gwamnan Kano ake zargi ya karkatar da Naira...

0
Mashawarci na Musamman ga Gwamnan Jihar Kano kan Ilimin Tsangaya, Sheikh Musa Falaki, ya zargi tsohon Mataimakin Gwamna, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, da karkatar...

‘Yan uwan daliba a Kano na neman adalci kan mutuwarta bayan...

0
Damuwa da bakin ciki sun lullube iyalin wata yarinya mai shekaru 14, Maimuna Sani Yaro, wadda ake yi wa lakabi Nihal, wadda mutuwarta ta...

HOTUNA: Al’ummar Hausawa sun gudanar da zanga-zanga a Ibadan kan zargin...

0
Mambobin al’ummar Hausawa a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, sun fita kan tituna a ranar Laraba don gudanar da zanga-zangar lumana kan abin da...

Garkuwa: Musulmai a Oyo sun yi watsi da bukatar ’yan ta’adda...

0
Al’ummar Musulmi a Jihar Oyo sun soki bukatan da ta shafi shari’ar Musulunci da ’yan ta’addan da ke tsare da malamai da daliban makarantu...

Garkuwa: NUT ta umurci malamai a Oyo su fara yajin aikin...

0
Kungiyar Malaman Kasa (NUT) ta umurci dukkan malamai a makarantun firamare da sakandare na gwamnati a Jihar Oyo su fara yajin aikin sai baba...
- Advertisement -