Tag: Katsina
Garkuwa: Janar Rabe mai ritaya da matarsa sun roki a ceto...
Janar Abubakar Rabe (mai ritaya) da aka yi garkuwa da shi tare da matarsa, Hajiya Amina Abubakar, sun roki gwamnati da shugabannin al’umma su...
‘Yan sanda sun kama wani mutum kan zargin yunkurin satar mahaifa...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina ta kama wani mutum mai shekaru 50 da ake zargi da yunkurin gudanar da aikin boka da ta shafi...
Gwamna Radda ya baiwa daliban da suka yi kokari aikin da...
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Radda, ya baiwa dalibai biyu da suka fi kowa fice a Cibiyar Fasaha da Gudanarwa ta Jihar Katsina (KSITM) sabbin...
Dan Buhari ya samu tikitin APC kai tsaye don neman kujerar...
Yusuf Buhari, da ga tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya karbi tikitin tsaya wa takarar neman kujerar Dan Majalisar Wakilai na tarayya mai wakiltar...
Matsalar karancin kudi ta ta’azzara a jihohin Kaduna, Kano da Katsina
Mazauna jihohin Kaduna, Kano, da Katsina suna fuskantar matsalar karancin kudi, wanda ya sa rayuwa ta yi wahala sosai.Wakilin NAN ya rawaito cewa matsalar...













































