Tag: Gwamna Yusuf
Gwamna Yusuf ya taya takwaransa na Jihar Ekiti, Oyebanji, murnar rantsar...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya takwaransa na Jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, murnar rantsar da shi a wa’adi na biyu a...
Gwamna Yusuf ya taya Sagir Gezawa murnar ɗaga matsayinsa zuwa SAN
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya halarci bikin rantsar da sabbin Manyan Lauyoyin Najeriya (SAN) 68 da aka gudanar a Kotun Ƙoli...
Gwamna Yusuf ya gana da Dan’agundi yayin da sabuwar dambarwar Masarautar...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gudanar da ganawar sirri da Alhaji Aminu Babba Dan’agundi, Sarkin Dawaki Babba kuma Babban Mai Bada Shawara...
Rikicin Siyasa: Gwamna Yusuf ya sasanta Barau da Abba Bichi
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sasanta Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin da Shugaban Kwamitin Kasafin Kuɗi na Majalisar Wakilai,...
Gwamna Yusuf ya yi wa shugaban NIPR ta’aziyya bisa rasuwar mahaifinsa
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a ranar Lahadi ya jajanta wa Alhaji Aliyu Yusuf, Shugaban majalisar ƙungiyar masu hulɗa da jama’a ta ƙasa...
Gwamna Yusuf, Yari, Masari, Tambuwal da saura sun halarci Maukibin Ɗariƙar...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, Daraktan Majalisar Yaƙin Neman Zaɓen Shugaba Tinubu, Sanata Abdulaziz Yari Abubakar, Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan...
Gwamna Yusuf ya yaba wa Saudiyya kan yi wa marasa lafiya...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yaba wa gwamnatin Saudiyya da Cibiyar Bayar da Agajin Jinƙai ta Sarki Salman bisa gudanar da...
Gwamna Yusuf ya karɓi baƙuncin sabon kwamandan POLAC, ya yi alkawarin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya tabbatar wa Makarantar Horar da Manyan Jami’an ’Yan Sanda ta Kasa da ke Wudil (POLAC) cewa...
Gwamna Yusuf ya kaddamar da tashar rarraba ruwa a Kano bayan...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da fara rarraba ruwa daga madatsar ruwa ta Goron Dutse, wanda ke nuni da dawowar aiki...
Gwamnatin Kano ta haramta gudanar da hawan daba da na dawaki
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da haramta gudanar da hawan daba da na doki a cikin birnin Kano har sai an ji sanarwa ta...
Gwamna Yusuf ya hori mashawarta na musamman 27 su nuna biyayya...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bukaci sabbin mashawarta na musamman 27 da aka nada da su nuna biyayya, jajircewa da tsayawa...
Gwamna Yusuf ya yi alkawarin daukar mataki mai tsauri bayan hare-haren...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi Allah-wadai da hare-haren ‘yan bindiga da aka ruwaito a Kananan Hukumomi 4 na jihar, tare...
Yanzu-Yanzu: Tawagar Gawuna ta gana da Gwamna Yusuf kafin sauya sheka...
Wata tawaga da ke biyayya ga tsohon Mataimakin Gwamna kuma Dan Takarar Sanata na Kano ta Tsakiya a Jam’iyyar NDC, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna,...
Majalisar Dokoki ta Jihar Kano ta amince da dokar kafa hukumar...
Majalisar Dokokin Jihar Kano a ranar Litinin ta amince da kudurin dokar da ke neman kafa Hukumar Tsare-tsare da Habaka Tattalin Arziki ta Jihar...
Gwamnatin Kano ta fara bincike kan mace-macen da ake zargi na...
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Jihar Kano (KNCDC), a ranar Laraba ta bayyana cewa ta fara bincike kan rahoton mutuwar yara fiye da hamsin...
Gwamnatin Kano ta ayyana 1 ga Satumba a matsayin ranar hutun...
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana Talata, 1 ga Satumba 2026, a matsayin rana hutun zuwa aiki domin baiwa mazauna jihar damar murnar bikin Takutaha,...
Gwamna Yusuf da sauran shugabanni sun jinjina wa matakin JIBWIS na...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf da takororinsa na jihohin Yobe, Sakkwato da Jigawa, sun jinjina wa Shugaban Majalisar Kungiyar Jama’atul Izalatul Bid’a...
Gwamnatin Kano ta miko makarantar Rano ga kwamitin gudanarwa don fara...
Gwamnatin Jihar Kano ta mika makarantar School of Rural Technology and Entrepreneurship Development da ke Rano, ga Kwamitin Gudanarwa da ke kula da kafa...
Gwamnatin Kano ta kashe sama da Naira biliyan 996 a ayyuka...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kashe fiye da Naira biliyan 996.29 kan ayyuka 1,557 a fadin ƙananan hukumomi 44 na jihar a cikin...
Tawagar Gwamnatin Kano ta kai ziyarar ta’aziyyar mutuwar Sardaunan Sokoto ga...
Tawagar gwamnatin jihar Kano ta kai ziyarar ta'aziyya zuwa jihar Sokoto dangane da rasuwar Sardaunan Sokoto, Alhaji Abubakar Alhaji a madadin Gwamna Abba Kabir...





























































