Home Tags Garo

Tag: Garo

Gwamna Yusuf ya amince da baiwa maniyyata aikin Hajji Kano Riyal...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da baiwa maniyyata aikin Hajji kudi Riyal 200 na Saudiyya da Ihram ga kowanne su...

Gwamna Yusuf ya sake jaddada kudurin goyon bayan shirin (Renewed Hope...

0
Gwamna Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na goyon bayan shirin Saabunta Fata (Renewed Hope Agenda) musamman ta...

Sabon Mataimakin Gwamna Garo ya shiga ofis

0
Sabon Mataimakin Gwamnan Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, ya fara aiki a hukumance, inda ya yi alkawarin tabbatar da samar da ci gaba da...

Gwamna Yusuf ya raka Gwarzo wajen karbar katin jam’iyyar APC

0
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, wanda Mataimakinsa Murtala Sule Garo ya wakilce ta, ya raka Sanata Bello Hayatu Gwarzo domin karbar katin Jam’iyyar...

Tinubu ya taya sabon Mataimakin Gwamnan Kano Murtala Garo murna

0
Shugaba Bola Tinubu ya taya Murtala Sule Garo murna kan rantsar da shi a matsayin sabon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano da aka yi.SolaceBase ta...

Yanzu-Yanzu: Gwamna Yusuf ya rantsar da Murtala Garo a matsayin mataimakin...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar da Hon. Murtala Sule Garo a matsayin sabon Mataimakin Gwamna, a wani biki da aka...

Gwamna Abba zai rantsar da Garo a matsayin mataimakin gwamna ranar...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai rantsar da Mataimakin Gwamnan jihar, Murtala Sule Garo, a ranar Talata.An tsara gudanar da rantsuwar ne...

Majalisar Dokoki ta Jihar Kano ta tabbatar da Murtala Garo a...

0
Majalisar Dokoki ta Jihar Kano a ranar Litinin ta amince da nadin Hon. Murtala Sule Garo a matsayin Mataimakin Gwamna, bayan amincewa da rahoton...

Majalisar dokoki ta jihar Kano ta kafa kwamitin da zai jagoranci...

0
Majalisar dokokin ta jihar Kano, ta tabbatar da karbar wata wasika daga gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, inda yake neman majalisar da ta...

Yanzu-Yanzu: Majalisar dokokin Kano ta gayyaci Murtala Garo don tantance shi...

0
Majalisar dokokin Kano ta shirya tantance Murtala Sule Garo, a matsayin mataimakin gwamnan Kano a ranar Litinin 27 ga watan Afirilun da muke ciki.Kakakin...

Gwamnan Kano ya aike wa da Majalisa sunan Murtala Garo don...

0
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya aike wa da Majalisar dokokin jihar sunan Alhaji Murtala Sule Garo domin tantancewa tare da tabbatar...
- Advertisement -