Tag: CBN
CBN ya musanta gabatar da takardun kudi na Naira dubu 5,000...
Babban bankin kasa (CBN) ya yi watsi da wani rahoto da ya yi ikirarin cewa ya gabatar da takardar kudi Naira 5,000 da kuma...
Kotu ta sake ɗage sauraren ƙarar da ke neman a hana...
Rashin halartar Lauyan tsaro na 9, Cif Adegboyega Awomolo, SAN a ranar Talata ya kawo cikas ga ci gaban shari’ar da ake yi a...
Kotu ta ba da umarnin kwace Dala miliyan 4.7m, da Naira...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas ta ba da umarnin a kwace dala miliyan 4.7, da miliyan 830, da wasu kadarori...
CBN ya ba da umarnin yiwa wasu daraktoci ritaya sakamakon rashin...
Babban bankin kasa (CBN) ya ba da umarni ga daraktocin bankunan da ke da basussukan cikin gida da su gaggauta sauka daga kan mukaminsu...
Gwamnan CBN na neman karfafa dangantakar tattalin arziki da Gabas ta...
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Olayemi Cardoso, ya bayar da shawarar karfafa dangantakar tattalin arziki da yankin gabas ta tsakiya da kuma al'ummar Najeriya...
Kotu ta hana CBN da wasu mutane yin katsalandan a kuɗaɗen...
Babbar kotun jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da babban bankin kasa CBN ci gaba da rike kudaden asusun tarayya na kananan...
Bankuna za su ci gaba da gudanar da ayyukan su yadda...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya tabbatar da cewa bankunan ajiya na kasarnan (DMBs) suna nan daram duk da kalubalen tattalin arzikin cikin gida da...
Kotu ta hana CBN da wasu hukumomin tarayya rike kudin kananan...
Kotun koli ta jihar Kano ta bayar da umarnin hana wasu hukumomin tarayya tsaida ko rike kudaden da ake tura wa kananan hukumomi 44...
Kotu ta dakatar da CBN, AGF da wasu daga baiwa Gwamnatin...
Kotun Tarayya da ke Abuja, a ranar Laraba, ta dakatar da Babban Bankin Najeriya (CBN) daga ci gaba da sakin kasafin kudin wata-wata ga...



















































