Home Tags Barau

Tag: Barau

Tsohon dan takarar mataimakin gwamna a PDP Danbatta ya yi alkawarin...

0
Tsohon dan takarar mataimakin gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2023, Dr. Yusuf Bello Danbatta, ya yi alkawarin yin aiki tare...

Rashin Kokari: Barau ya rubuta wa Minista, yana neman a soke...

0
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau I. Jibrin ya rubuta wa Ministan Ayyuka, Dave Umahi, yana rokon a soke kwangilar aikin hanyar Kano–Gwarzo–Dayi saboda rashin...

Sanata Barau zai raba buhunan taki 53,040 a Kano

0
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin, ya kammala shirye-shiryen raba buhunan taki 53,040 ga manoma da sauran masu amfana a fadin kananan hukumomi 13...

Zaben Fidda Gwanin APC: Barau ya zama dan takarar Sanatan Kano...

0
An tabbatar da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, a matsayin dan takarar jam’iyyar APC a yankin Kano ta Arewa gabanin babban zaben...

2027: Gwarzo ya janye daga takarar Kano ta Arewa, ya mara...

0
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano kuma tsohon Karamin Ministan Gidaje da Raya Birane, Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo, ya janye daga takarar Sanatan Kano ta...

Gwamna Yusuf ya mika fam din takarar APC a matsayin dan...

0
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya mika fam din takararsa a hukumance ga Kwamitin Aiki na Kasa na APC a Abuja a matsayin dan takara...

Tsohon Minista T. Gwarzo ya sayi fom takarar Sanatan Kano ta...

0
Tsohon karamin ministan gidaje da raya birane, Injiniya Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo ya sayi fom din tsayawa takarar neman kujerar sanata mai wakiltar Kano...

Barau ya yiwa Shekarau da Gwarzo maraba da shiga APC

0
Matamakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau da kuma tsohon bulaliyar majalisar dattawa, Sanata Bello...

Masu ruwa da tsaki a yankin Kano ta Arewa sun nuna...

0
Masu ruwa da tsaki a yankin Kano ta Arewa sun jaddada goyon bayansu ga Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, tare kuma da...

Kano: Sanata Barau ya baiwa shugabannin APC motoci 61 babura 1,137

0
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin, a ranar Lahadi, ya raba motoci 61 da babura 1,137 ga shugabannin jam’iyyar APC na jihar.Taron...
- Advertisement -