Home Tags Abba

Tag: Abba

Gwamna Yusuf ya amince da baiwa maniyyata aikin Hajji Kano Riyal...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da baiwa maniyyata aikin Hajji kudi Riyal 200 na Saudiyya da Ihram ga kowanne su...

Gwamna Yusuf ya sake jaddada kudurin goyon bayan shirin (Renewed Hope...

0
Gwamna Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na goyon bayan shirin Saabunta Fata (Renewed Hope Agenda) musamman ta...

Sabon Mataimakin Gwamna Garo ya shiga ofis

0
Sabon Mataimakin Gwamnan Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, ya fara aiki a hukumance, inda ya yi alkawarin tabbatar da samar da ci gaba da...

Gwamna Yusuf ya raka Gwarzo wajen karbar katin jam’iyyar APC

0
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, wanda Mataimakinsa Murtala Sule Garo ya wakilce ta, ya raka Sanata Bello Hayatu Gwarzo domin karbar katin Jam’iyyar...

Tinubu ya taya sabon Mataimakin Gwamnan Kano Murtala Garo murna

0
Shugaba Bola Tinubu ya taya Murtala Sule Garo murna kan rantsar da shi a matsayin sabon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano da aka yi.SolaceBase ta...

Gwamna Abba zai rantsar da Garo a matsayin mataimakin gwamna ranar...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai rantsar da Mataimakin Gwamnan jihar, Murtala Sule Garo, a ranar Talata.An tsara gudanar da rantsuwar ne...

APC a Kano za ta mara wa Tinubu da Abba baya...

0
Masu ruwa da tsaki na Jam’iyyar APC a jihar Kano sun bayyana goyon bayansu a hukumance ga Bola Ahmed Tinubu a takarar shugabancin kasa...

Gwamnatin Kano ta duba wuraren renon tsiro, a shirin da take...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta kara kaimi wajen habaka dorewar muhalli ta hanyar fara gangamin shuka bishiyoyi, tare da shirin raba miliyoyin tsiro a fadin...

Majalisar Dokoki ta Jihar Kano ta tabbatar da Murtala Garo a...

0
Majalisar Dokoki ta Jihar Kano a ranar Litinin ta amince da nadin Hon. Murtala Sule Garo a matsayin Mataimakin Gwamna, bayan amincewa da rahoton...

Majalisar dokoki ta jihar Kano ta kafa kwamitin da zai jagoranci...

0
Majalisar dokokin ta jihar Kano, ta tabbatar da karbar wata wasika daga gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, inda yake neman majalisar da ta...

Gwamnan Kano ya aike wa da Majalisa sunan Murtala Garo don...

0
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya aike wa da Majalisar dokokin jihar sunan Alhaji Murtala Sule Garo domin tantancewa tare da tabbatar...

Barau ya yiwa Shekarau da Gwarzo maraba da shiga APC

0
Matamakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau da kuma tsohon bulaliyar majalisar dattawa, Sanata Bello...
- Advertisement -