Kotu ta dakatar da INEC daga rufe yin rigistar katin zabe

INEC INEC 2
INEC INEC 2

Wata babbar kotu dake zamanta a Abuja, ta dakatar da hukumar zabe INEC daga rufe yin rigistar zabe a ranar 30 ga watan June na shekarar 2022.

Koton ta yanke hukun ci ne biyo bayan karar da SERAP ta shigar gabanta akan kotun ta dakatar da hukumar daga rufe yin rigistar zaben a lokacin da ta ayyana.

SERAP dai ta nemi da kotun ta tilasta hukumar zaben ta kara wa’adin yin rigistar zaben zuwa mafi karan ci wata uku, sanan kuma INEC ta bi duk wata hanya don ganin mutane sun mallaki katin zaben.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here