Kamun Mamu: Hukumar DSS ta yi gargadi tare da cewa sakamakon binciken sa abune me razanarwa

IMG 20220911 WA0022
IMG 20220911 WA0022

Fassarawa:Aminu Bala Madobi-Daga Kano

Hukumar tsaro ta farin kaya a karshen makonnan ta yi gargadi kan kalamai maras kan gado da akeyi game da kamawa tare da gudanar da bincike kan wani mai shiga tsakani Dan yin sasanci da masu garkuwa da mutane, Tukur Mamu.

Kakakin hukumar DSS, Dakta Peter Afunanya, ya bayyana haka a Abuja, inda ya ce gargadin zama dole sakamakon kalaman batanci da wasu sassan jama’a suke yi kan batutuwan da suka shafi kama Mamu da kuma binc

“Hukumar ta ce ta na fatan kada wasu kitsattsun labarai da suka mamaye shafukan labarai su ɗauke musu hankali.

Maimakon abar ta ita kadai don ta mai da hankali kan bincikenta, wanda sakamakonsa abune me matukar razanarwa.

“A halin yanzu, Hukumar za ta daina tsokaci kan batun har izuwa lokacin da kotu za ta yanke hukunci,” in ji shi.

Jamian tsaro na Kasa da Kasa ne dai suka damke Tukur Mamu afilin jirgin samsn alkahira na kasar Masar.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here