Jami’ar Tarayya da ke Dutse (FUD) a Jihar Jigawa ta amince da korar ɗalibai 20 bisa ga shawarwarin Kwamitin Majalisar Dokoki kan Laifukan Jarrabawa na zangon karatu na biyu na shekarar 2024/2025.
A cikin wata sanarwa da Daraktan Harkokin Jama’a na Jami’ar, Malam Abdullahi Yahaya Bello, ya sanya hannu a ranar Laraba ce ta bayyana haka.
Sanarwar ta ce, bisa takardar da Daraktan Harkokin Ilimi na Jami’ar, Malam Nura Danbatta, ya sanya hannu, majalisar ta amince da ɗora horo ga ɗalibai 15, ta kuma wanke laifi ga wasu 2, sannan ta yi gargadi na rubutu ga wasu 3.
Hukuncin ya kasance bisa ga rukunan laifuka da hukunci da ke jagorantar karatun digiri da na digirgir a jami’a.
Jaridar SolaceBase ta rawaito cewa waɗanda abin ya shafa sun fito ne daga fannoni da sassa daban-daban na Jami’ar.
Jerin Sunayen da aka kori
Oyindamola Durojaye Khadeeja
BMS/ANT/23/1035
Khadija Muhammad
BMS/ANT/23/1049
Ibrahim Ibrahim Sani
BMS/EHS/23/1011
Joseph Jerry Madaki
FASS/CSS/24/1134
Yusuf Hammanjoda Usman
FASS/CSS/24/1106
Abduljalal Muhammad
FASS/CSS/23/2011
Joseph Lucy
FASS/ENG/22/1020
Ibrahim Muhammad Hussaini
FASS/POL/24/1010
Abdulrahman Muhammad
FASS/POL/22/1222
Musa Ibrahim
FASS/POL/23/1205
Ibrahim Hamza
FCP/CIT/24/1151
Musa Umar Ali
FED/LIS/24/1074
Victor Oluwafemi Kolawole
FED/PED/24/1063
Ahmad B. Uthman
FSC/BIO/20/1077
Rabi’u Sufyan Ameer
FMS/INS/22/1030
Abubakar Abubakar Hashimu
FED/PED/24/1136
Muhammad Amir Alhassan
FSC/BOT/20/1048
Destiny Okwuchukwu Itam
FPS/MTH/24/1023
FSC/CHM/20/1040
Moses Israel Ojodugromi
FMS/BUS/24/1045
Jerin Sunayen da aka ɗorawa horo
Maryam Zubairu Mohammad
Priscillia Joseph Akpabio
Hillary Ehijie Imonite
Ladan Masud
Usman Sa’eed Bala
Adewole Alaba Racheal
Abdulsalam Abdulkadir
Aliyu Mujitabatt Muhammed
Ige Victoria Mmseoma
Khadija Habib Imam
Abdullahi Abdullahi Iliyasu
Mahmud Umar Abubakar
Abdulwahab Abubakar
Gowon Nimatu
Jamiu Lawal
Gargadi rubutu
Bethel Chioma Onwere
Khadija Suraj Isa
Dorcas Oluwaseun Olanrewaju
An wanke laifi ga
Abdullahi Adamu Ma’aji
Aisha Sulaiman Garba













































