Hukumar kula da zirga-zirgar Jiragen sama ta Ƙasa, NCAA, ta dakatar da jirgen Azman

AZMAN New 1
AZMAN New 1

Hukumar kula da Zirga-zirgar Jiragen sama ta Ƙasa, NCAA, a yau Alhamis  ta dakatar da jirgin Azman bisa gazawar sa na sabonta shaidar sahalewar gudanar da aiki.

Kamfanin a shafinsa na yanar gizo, ya sanar da dakatar ta jiragen da zasu tashi ko sauka daga ko ina.

Idaon za’a tuna dai a baya NCAA ta fara bin diddigi yacce kamfanonin da suke zirga zirga a gida suke gudanar da aikin su.

Dakatar ta Azman na zuwa ne bayan NCAA ta dagakatar da Dana Air

Karin bayani yanan gaba….

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here