Labarai Hotuna: Sarkin Kano na 14 Khalifa Muhammadu Sanusi II Ya Gana Da Shugaban Milkin Soja na Kasar Niger By Aliyu Inuwa Mansir - August 9, 2023 FacebookTwitterPinterestWhatsApp IMG 20230809 WA0304 750x430 Maimartaba Sarkin Kano na 14 Khalifa Muhammadu Sanusi II, a yau Laraba yau sadu da Shugaban Milkin Soja na Kasar Niger, Col Abdulraham Tchaini a Niamey domin samu mafita da sasantawa ta Nigeria. Share this:FacebookX Like this:Like Loading... Related