Har yanzu ina neman wanda zai min mataimaki-Tinubu

Bola Tinubu new new
Bola Tinubu new new

Dan takarar shugabancin kasa a karkashin jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya ce har yanzu yanan yana neman wanda zai masa mataimaki a kakar zaben bana.

Tinubu ya shaida hakan ne a Abuja ranar Lahadi, yayin maulidin shugaban majalisar wakilai ta kasa  Fime Gbajabiamila, wanda ya cika shekara 60 a duniya.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here