Gwamnatin kasar Kenya ta sanar da mayar da tallafin man fetur

Fuel Station II
Fuel Station II

Gwamnatin kasar Kenya ta sanar da mayar da tallafin man fetur da ta cire a 2022 bayan da aka kwashe sama da mako biyu ana zanga-zangar kin amincewa da cire tallafin da ta yi. Zanga-zangar ta yi sanadin mutuwar mutane da dama a kasar.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here