Dantakarar gwamnan Kano a jam’iyyar ADC, Sheikh Ibrahim Khalil, ya ce dalilin da yasa yake son zama gwamna shine domin ya samar da nagartatciya gwamnati, bun kasa ilimi, tsaro da kuma tattalin arzikin jahar Kano.
Ya bayyana hakan ne a ranar Talata, jim kadan bayan karbar wasu bayanai da wata kungiya mai zaman kanta ta kai masa.
Bayanan da kungiyar ta kai masa shawarori ne tare da bayyana matsalolin da jihar Kano ke fusnkanta da kuma hanyoyin da za’a bi domin magance su.











































Allah yatemaki sheikh malan ibirahim kahlil, Dantakarar ya zama gwaman jahar kano ADC,