Badakalar Naira Biliyan 4: Tsohon Gwamnan Anambra Obiano ya isa Kotu

Obiano, kotu, tsohon
Tsohon gwamnan jihar Anambra Willie Obiano ya isa babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja.Obiano ya isa ne tare da wasu jami’an hukumar EFCC...

Tsohon gwamnan jihar Anambra Willie Obiano ya isa babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja.

Obiano ya isa ne tare da wasu jami’an hukumar EFCC.

Karanta wannan: “Ina da hurumin shiga hukuncin Kotu na Amince Mambobi 8 Kacal” – Kakakin Majalisar Filato

A ranar Laraba ne dai ake sa ran hukumar EFCC za ta gurfanar da shi a gaban kuliya bisa zargin karkatar da kudade har Naira 4,008,573,350.

Har ya zuwa lokacin da ake hada wannan rahoto alkalin kotun bai iso ba.

karin bayani na nan tafe…

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here