Cutar mashako ta kashe mutum 25 a Jihar Kano

KANO MAP 4
KANO MAP 4

Sama da mutane 25 ne suka mutu sakamakon ballewar cutar diphtheria a jihar Kano ranar Juma’ar data wuce.

Jaridar Solacebase ta tattaro rahotan cewa cutar dake kashe kanan yara wcce aka gano ta a shekarar 2022, ta sake ballewa bana a Kano, inda yanzu haka ake bawa wadan da suka kamu da ita kulawar gaggawa a asbitin kwararru na Murtala Muhammed da kuma asibitin koyarwa na Aminu Kano Teaching Hospital, AKTH, a jihar Kano.

Kwararun likitoci sun bayyana cewa wannan cutar dake harbar hanci da makogaro za’a iya samun kariya daga kamuwa da ita ta hanyar amfani da manganin garkuwa wato (vaccine.)

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here