A Fara Duban Watan Karamar Sallah Ranar Alhamis —Sarkin Musulmi

Muhammadu Saad Abubakar III Sarkin Musulmi
Muhammadu Saad Abubakar III Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi ya bukaci Musulmi cewa su fara neman jinjirin watan Karamar Sallar 2023 daga ranar Alhamis, 20 ga watan Afrilu.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here