Zaben 2023: Babban Dalilin Da Ya Dakatar Da Ni Daga Bayyana Manufofina Ga Yan Najeriya- Kwankwaso 

796933df28772a52
796933df28772a52

Dantakarar shugabancin kasa a jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace shirya-shirye sun yi nisa domin naɗa tawagar kamfen ɗinsa.

A wata hira da sashin Hausa na BBC, Kwankwaso ya bayyana cewa yaƙi sanar da manufofinsa ga ‘yan Najeriya ne domin gujewa yuwuwar sata daga wasu jam’iyyu.

“Zamu sanar da tsarin mu da manufofinmu da kuma hanyar da zamu bi wurin aiwatar da su. Kuma na mu zai banbanta da na sauran ‘yan takarar shugaban kasa.”

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here