Hukumar kula da Zirga-zirgar Jiragen sama ta Ƙasa, NCAA, a yau Alhamis ta dakatar da jirgin Azman bisa gazawar sa na sabonta shaidar sahalewar gudanar da aiki.
Kamfanin a shafinsa na yanar gizo, ya sanar da dakatar ta jiragen da zasu tashi ko sauka daga ko ina.
Idaon za’a tuna dai a baya NCAA ta fara bin diddigi yacce kamfanonin da suke zirga zirga a gida suke gudanar da aikin su.
Dakatar ta Azman na zuwa ne bayan NCAA ta dagakatar da Dana Air
Karin bayani yanan gaba….













































