Cikin hotuna: Dubban magoya baya sun tarbi Gwamnan Kano Abba Kabir bayan hukuncin kotun koli

Hotuna 1
Hotuna 1

A safiyar ranar Lahadi ne dubannin mazauna Kano musamman magoya bayan jam’iyyar NNPP suka yi dafifi domin tarbar gwamnan Jihar Abba Kabir, daga jihar Kaduna.

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa Abba Kabir wanda yana daga cikin gwamnonin da kotun koli ta tabbatar da nasarar su ya taho Kano ne tun daga Kaduna tare da ‘yan rakiyarsa.

Karanta wannan: Kotun koli ta tabbatar da Dauda Lawal na jam’iyyar PDP a matsayin gwamnan Zamfara

Dubban magoya bayan sun tarbe shi tun daga kwanar Dangora, suna ta rera wakokin yabo ga Abba Kabir.

Hotuna 2, Dubban, magoya baya, NNPP
Dubban magoya baya sun tarbi Gwamnan Kano Abba Kabir Yusif

Hotuna 3 Hotuna 4 Hotuna 5

 

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here