Yanzu Yanzu: Na gayawa Buhari aniyata na tsawata takarar Shugaban kasa a 2023-Tinubu

C21231AA 51B0 40FF 97B4 759ACE098F8F
C21231AA 51B0 40FF 97B4 759ACE098F8F

Aminu bala madobi

Jagoran jamiyar APC na kasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu yace ya bayyanawa shugaba Muhammad Buhari aniyar sa na tsayawa takarar Shugabancin kasar nan akakar zabuka ta 2023

Tinubu ya bayyana hakane ga manema labaran fadar shugaban kasa bayan wata ganawar sirri dasuka gudanar da shugaban kasar a Abuja

Jagoran APC yace shiga tseren neman tikikin Shugabancin kasar nan shine babban burin sa arayuwa dayake neman cikar sa tsawon lokaci.

Tinubun daganan yana maicewa yana da cikakken kwarin gwiwa na iya jagorantar kasar nan.

Muna tafe da cikakken rahoto nan gaba kadan

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here